Ba sai kana da Laptop ba, ko kuma wani Prior experience, ko kuma kanada kaya ko Product na karan kanka, abinda kawai kake buqata shine jari ɗan kaɗan da kuma wayar ka ta hannu

Ga Yadda Wannan Kasuwanci Yake Aiki:
Sai dai fa da yawan mutane suna son fara Sana’a online, abin da ke tsayar su shine; na farko dai scammers suna nan kullum suna damfarar mutane kudin su, baza ma ka iya banbance scammer da wanda ba scammer ba.
Na biyu kusan kowane hanyar kudi online da TURANCI ake koyar da shi!
Hakan yasa na zauna na tsara FREE training da Hausa, wanda zai koya Maka/Miki step-by-step hanyar da zaka samu kudi da wayarka ba tare da ka fita ko ina ba!
Saboda tana da matuqar muhimmanci kuma FREE ce, mutane 50-70 din farko da sukai min magana kadai ne zamu damar ganin wannan training din, idan na samu mutum 50 to zata zama ba FREE ba!
DANNA buttons/links din da ke jikin page din nan domin kasancewa daya daga cikin Wanda zasu more wannan FREE training din
Hanzarta ka danna link din nan kafin mutanen su cika!


SUNANA A'isha Abdullahi, ni digital marketer ce, kuma Enterpreneur. Na kasance a cikin digital world shekaru 2 da suka wuce, a wannan shekarun da na dauka nayi kasuwanci da dama, anyi scamming dina sau da yawa wanda hakan ya sa na daina yarda da online business gaba DAYA!
Imagine ace ka hada duka kudadenka ka shiga kasuwanci kana tunanin zaka samu kudi amma wani mara imanin ya gudun maka da kudinka.
Ganin yanda mu a AREWA kullum cikin scamming din mu ake su kuma 'yan kudu gasunan kullum samun kudi legit suke ta online yasa na sa a raina Insha Allah Nima sai na samu kudin nan online, haka kuwa akai, na fara fafutuka yau nice wannan gobe nice wannan, har na zo na fara samu Alhamdulillah, ga kadan daga kudin...
A Nan Qasa wasu Daga Cikin Results Dina Ne Da Kuma Na Students Dina Da Muke Samu Daga Wannan Kasuwanci:






Zaka Iya Rasa Samun Damar Wannan Training Da Zarar Lokaci Na Sama Ya Qare, Domin Kauce Faruwar Hakan Hanzarta Danna Button Mai Dauke Da Danna Nan Domin Shiga YANZU!
Copyright 2024 – dkepreneurs.com.ng – All Rights Reserved
This Site Is Not A Part Of Facebook or Google Website Or Facebook Inc or Google Inc. Additionally, This Site Is NOT Endorsed By Facebook Or Google In Any Way. FACEBOOK Is A Trademark Of FACEBOOK Inc. Google Is A TradeMark Of Google Inc